NDLEA NEW FORM OUT
- Get link
- X
- Other Apps
NDLEA: Sabuwar dama domin neman aikin A hukumar NDLEA 2023 hukumar yaki da cin hanci da rashawa

Assalamualaikum barkanku da kara kasancewa damu a shafin 9jabeat.com
NDLEA Sun sanar da cewa zasu dauki ma’aikata 12 gawatan mayu 2023 yau kenan
Yau saun bude Dumin ceka wannan aiki na yaki da cin hanci da rashawa a Tarayyar Nigeria.
Sun tsara aikin kashi uku ne zaka cikane dede da kwalin karatun ka
• SUPERINTENDENT CADRE
• NARCOTICS AGENT CADRE
• NARCOTIC ASSISTANT CADRE
✓ SUPERINTENDENT CADRE: (General Duty or specialists) wannan shane wanda aka tanaja domin kwalin degree wanda shima suka kasashi kashi uku.
1. Assistant superintendent of Narcotics I {conpass 8}
2. Assistant superintendent of Narcotics {conpass 9 }
3. Deputy Superintendent of Narcotics {conpass 10}
kowanne cikinsu Akwai yanayin course din dasuke bukata yayin cikeshi.
MTN, Airtell, GLO, Etisalat, 9mobile sun hade code.
✓ NARCOTICS AGENT CADRE
Wanda shima suka kasashi kashi uku
1. Chief Narcotic Agent {conpass 07}:ga wanda suka gama NCE ko ko karatun NURSE.
2. Senior Narcotic Agent {conpass 06}
ga wanda suke da kwalin diploma.
3. Narcotic Agent {conpass 05}
Wannan kuma shine wanda inkana da kwalin Secondary dole saikana credit 5 zuwa sama a result dinka hade da English sa mathematics
✓ NARCOTIC ASSISTANT CADRE:sunkasashi kashi uku matakin karatun daki daki.
1. Narcotic Assistant I {conpass 04} shikum dole sai kanada credit 4
SSCE/GCE/NABTEB cikin 4credits din dole su hada da mathematics dakum English.
2. Narcotic Assistant Il {conpass 03}
wannan sai kanada credit 3 a kwalinka na SSCE/GCE/NABTEB hade da mathematics ko English.
3. Artisans, Mechanic, Driver, cleaner/gardeners:- dole ya kasance kanada sheda gama secondary school koh kuma trade certificate Grade Il or II.
Shiga nan domin cikewa
- Get link
- X
- Other Apps